WACECE QUEEN NERNERH?
Hafsa  Matashiyace dake kokarin ganin daidai to da kuma samun 'yancin mata a Musulunce da kuma zamance domin ganin ba'a barsu a bayaba.
Bilhasali Hafsa wacce akafi sani da Queen Nernerh tana fadakar da kuma wayantar da mata yara dama masu aure akan sana'o'in dogaro dakai dama karatun zamani.